– Akwai wani bayani mai ba tausayi akan lambar yaran Najeriya wadanda sun rasa ra’ayun su a jihar Borno a 2015 saboda tamowa
– Wani hukumar gaggawa ta jihar Borno ta shawarci ma gwamnatin tarayya data ba wasu yara a sansanin yan gudun hijira abinci mai amfani
– rahoto wanda yaran 6,444 suna da tamowa a sansanin yan gudun hijira
Mataimakin shugaban Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo da Gwamnan jihar Borno mai suna Kashim Shettima cikin sansanin yan gudun hijira da yaran Najeriya
Wasu yara kimanin 450 sun mutu akan tamowa a sansanin yan gudun hijra 28 a jihar Borno a Arewa Maso Gabashin Najeriya a 2015.
Wani Daraktar hukumar gaggawa ta jihar Borno mai suna Sule Mele ya bayyana hakana a hira da Kamfanin Dillacin Labaran Najeriya a wani birnin jihar Borno mai suna Maiduguri. Mele yace wanda wadanda suna tsakanin shekaru 1 da 5.
Mele ya jadada wanda yaran najeriya sama da 209,577 an ba su lura akan ciwon tamowa da zazzabin cizon sauro da zawo da yi amai.
Wasu yara inda suka ci abinci
Mele yace: “Kimanin yaran 6,444 suke fuskantar tamowa a sansanin yan gudun hijira. Kuma, yaran 25, 511 suke fuskantar tamowa kadan inda yaran 177,622 basu da tamowa.”
The post Abun mai ba tausayi: Yaran Najeriya 450 sun rasu a jihar Borno appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
from Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM http://ift.tt/1Q9uY3z
via IFTTT
No comments
Post a Comment